Hon.Gashash (@GashashC) header
Hon.Gashash (@GashashC) profile picture

honorable member of emergency response committee of national convention Apc(NCCCC)

Nigeria
Joined September 2020
Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)Photo by Hon.Gashash (@GashashC)
All our dreams can come true, if we have the courage to pursue them.”
1
6
1
32
Hon.Gashash retweeted
Gwamna Fubara ya yi alkawarin samar wa Tinubu kuri'u miliyan uku a Rivers Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gode wa al'ummar Jihar Rivers bisa irin goyon bayan da suka ba shi a zaɓen 2023, tare da neman ƙarin goyon bayansu a zaɓen 2027. Da yake jawabi a babban taron kamfen na APC da aka gudanar a filin wasa na Adokiye Amiesimaka da ke Fatakwal, Shugaban Ƙasar ya yaba da yawan jama'ar da suka halarta, tare da jinjina wa sulhun da aka samu tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike. Shugaba Tinubu ya kuma yaba wa Gwamna Fubara bisa nuna dattako da fahimta wajen amincewa da shawarwarin dattawan siyasa da suka taimaka wajen warware rikicin da ya tsakaninsa da magabacinsa. A nasa jawabin, Gwamna Fubara ya yi alkawarin cewa Jihar Rivers za ta samar wa Shugaba Tinubu kuri'u miliyan uku a zaɓen 2027, tare da tabbatar da cikakken goyon bayansa ga tafiyar Rainbow Coalition karkashin jagorancin Nyesom Wike. Taron ya kuma haɗa magoya bayan APC da PDP, lamarin da ke nuna haɗin gwiwar 'yan siyasa daga jam'iyyu daban-daban a jihar domin goyon bayan takarar Shugaba Tinubu. #ArewaforAsiwaju #A4A
80
100
16
112
1,668
Hon.Gashash retweeted
Flamingos ta kafa tarihi, ta zama zakarar gasar cin kofin duniya ta mata ta 'yan kasa da shekaru 17 Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tawagar ƙwallon ƙafa ta mata ta Najeriya, Flamingos, murnar lashe gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 'yan kasa da shekaru 17, bayan ta doke Japan da ci 2-1 a wasan ƙarshe da aka buga a Rabat, ƙasar Morocco. Wannan nasara ta kafa tarihi, inda Najeriya ta zama ƙasa ta farko a Afirka da ta lashe wannan gasa. Awawu Bashiru ce ta fara zura ƙwallo a ragar Japan a minti na 39, yayin da Oluebube Umejiaku ta ƙara ta biyu a minti na 47, wanda ya tabbatar da nasarar Najeriya duk da ƙwallon da Japan ta rama daga baya. Shugaba Tinubu ya bayyana nasarar a matsayin abin alfahari ga Najeriya da kuma wani babban ci gaba ga ƙwallon ƙafa ta mata a Afirka. Ya yaba wa 'yan wasan bisa jajircewa, ladabi, haɗin kai da ƙudurin da suka nuna har suka kai ga lashe kofin. Shugaban Ƙasar ya kuma taya masu horas da 'yan wasan, Hukumar Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya (NFF) da Hukumar Wasanni ta Ƙasa murnar wannan gagarumar nasara. Ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ƙara zuba jari a wasannin matasa tun daga tushe, tare da samar da damammaki ga 'yan Najeriya, musamman 'yan mata, domin gano baiwarsu da bunƙasa ƙwarewarsu. Wannan nasara ta Flamingos abin alfahari ne ga Najeriya da kuma dukkan nahiyar Afirka! #ArewaforAsiwaju #A4A
63
79
7
94
917
Hon.Gashash retweeted
Akwa Ibom, Sosongo! Jihar Rivers, kun yi kokari kwarai da gaske! Kwanaki biyu ne masu cike da kuzari da aiki! Wane irin tarba ke nan! Wane irin nuna kauna mai ban mamaki! Daga Uyo zuwa Port Harcourt, Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, Uwargidan Shugaban Kasa Oluremi Tinubu, da ni kaina, mun ji dadin karamci, kuzari, da kuma karsashin da mutanenmu suka nuna mana. Abu daya tabbatacce ne: Yankin Kudu-maso-Kudu (South-South) ba ya barin baya! A jihar Akwa Ibom, na ji dadin ganin manyan ayyukan ci gaba da Gwamna Umo Eno ya aiwatar, wadanda suka hada da zuba jari a fannonin hanyoyi, sufurin jiragen sama, da yawon bude ido. Haka kuma, tashar jiragen ruwa mai zurfi ta Ibom (Ibom Deep Sea Port) tana da damar samar da gagarumin ci gaba a fannonin kasuwanci, zuba jari, da samar da ayyukan yi a yankin baki daya. A jihar Rivers, yanayin da aka samu a filin wasa na Adokiye Amiesimaka ya cika da matukar karsashi da kuzari. Na yi magana game da ci gaban da muka samu, kalubalen da suka rage, da kuma damar da muke kokarin samarwa domin matasanmu. Kamar yadda na fada wa mutanenmu a Port Harcourt, zaben shekarar 2027 ya shafi makomar matasanmu da kuma irin kasar da muke gina musu. Ina mika godiya ga Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, Gwamnoni Umo Eno da Siminalayi Fubara, shugabannin jam'iyyarmu, sarakunan gargajiya, da kuma al'ummar jihohin biyu masu ban sha'awa, saboda goyon bayansu da kuma karamcin da suka nuna mana. Akwa Ibom, Sosongo! Jihar Rivers, kun yi rawar gani kwarai! Yankin Kudu-maso-Kudu na Jinjina muku! #ArewaForAsiwaju #A4A
97
120
10
130
1,402
Hon.Gashash retweeted
The people of Yobe State have spoken loud and clear! They came out in large numbers to show their love and support for Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, demonstrating that the President has a strong following in the state. This massive show of solidarity is another indication of the support and goodwill President Tinubu enjoys among many Nigerians, particularly in Northern Nigeria. One thing is certain: this gathering will keep the opposition talking for days. A big thank you to the good people of Yobe State. Your love and support are truly appreciated! #ArewaForAsiwaju #A4A
2
16
18
346
Hon.Gashash retweeted
Malam ka ga jama'a kamar an taso daga sallar idi. Tinubu is winning the north by at least a 60% margin. Obi and Atiku will share the remaining 40%. 🔥🔥 #ArewaForAsiwaju #A4A
44
75
14
81
1,590
Arewa For Asiwaju Clear... #ArewaForAsiwaju #A4A – at Maiduguri, Nigeria
3
20
1
36
482
Yobe State is making its voice heard. The people are coming out in numbers to show their support for President Bola Ahmed Tinubu. #AreWAForAsiwaju
1
16
17
254
Hon.Gashash retweeted

87
124
16
153
3,279
Hon.Gashash retweeted
Today’s campaign engagement in Rivers State, bringing people together through political participation, dialogue and grassroots mobilisation. A moment of connection, shared conversations and civic engagement as the campaign continues. #ArewaForAsiwaju #A4A
2
17
1
19
133
Hon.Gashash retweeted
The crowd in Yobe shows the importance of taking politics beyond the internet and connecting directly with the people. #ArewaForAsiwaju
1
23
24
157
Hon.Gashash retweeted
A4A is taking political mobilisation seriously. Its headquarters, digital platforms, youth ambassadors and grassroots activities demonstrate a coordinated approach to building support ahead of 2027. #ArewaForAsiwaju #A4A dailytrust.com/middle-belt-g…
9
34
5
40
480
Hon.Gashash retweeted
We keep winning 🏆 Rivers State is showing massive support. 🔥 #ArewaForAsiwaju #A4A
11
21
37
542
Hon.Gashash retweeted
Yobe yesterday! The message is clear. Tinubu must go AGAIN! #ArewaForAsiwaju We are trending online and offline. 🤣
8
31
1
37
768
Hon.Gashash retweeted
2027 elections: Yobe APC supporters stage peaceful rally back Tinubu. #ArewaForAsiwaju #A4A
1
13
17
252
Hon.Gashash retweeted
Kwara ta fito fili da karfi! Dubban mutane sun mamaye tituna suna goyon bayan SYD, AbdulRazaq da dukkan ‘yan takarar APC. #ArewaforAsiwaju #A4A
3
10
16
139
Hon.Gashash retweeted
Imo State solidarity match for APC...
1
16
1
32
507
Hon.Gashash retweeted
Yoobe sai Godiya. #ArewaForAsiwaju #A4A
9
36
2
42
508