๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh) header
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh) profile picture

๐ŸŒธ ๐‘พ๐’†๐’๐’„๐’๐’Ž๐’† ๐’•๐’ ๐‘ด๐’š ๐‘พ๐’๐’“๐’๐’… ๐Ÿ’ซ | ๐“ก๐“ฎ๐“ฐ๐“ฒ๐“ผ๐“ฝ๐“ฎ๐“ป๐“ฎ๐“ญ ๐“๐“พ๐“ป๐“ผ๐“ฎ ๐Ÿ‘ฉโ€โš•๏ธ| ๐‘น๐‘ฐ๐‘ท ๐‘ด๐’–๐’Ž & ๐‘ซ๐’‚๐’… ๐‘จ๐’๐’˜๐’‚๐’š๐’” ๐’Š๐’ ๐‘ด๐’š โ™ก ๐“‚ƒ เฃชห– dm for ads & pr โ™ก

๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ชx๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ
Joined December 2019
Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)Photo by ๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก (@Styliishhh)
Inna lillahi waโ€™innah ilaehir rajiโ€™un, Please say a prayer for my mum if you come across this, exactly 40days today without her๐Ÿ˜ญ๐Ÿ’”โ€May Allah reward you as you do, Thank you! May Allah (SWT) bless them with the Highest rank in jannah โ€œAmeenโ€๐Ÿ™
243
84
20
587
136,411
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Significant political gathering took place in Yobe State, bringing together supporters and stakeholders to express their views on Nigeriaโ€™s political future ahead of the elections. The event reflects the ongoing political engagement across Northern Nigeria. #ArewaForAsiwaju โ€“ at Kaduna, Nigeria
5
8
10
140
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Flamingos ta kafa tarihi, ta zama zakarar gasar cin kofin duniya ta mata ta 'yan kasa da shekaru 17 Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya tawagar ฦ™wallon ฦ™afa ta mata ta Najeriya, Flamingos, murnar lashe gasar cin kofin duniya ta FIFA ta 'yan kasa da shekaru 17, bayan ta doke Japan da ci 2-1 a wasan ฦ™arshe da aka buga a Rabat, ฦ™asar Morocco. Wannan nasara ta kafa tarihi, inda Najeriya ta zama ฦ™asa ta farko a Afirka da ta lashe wannan gasa. Awawu Bashiru ce ta fara zura ฦ™wallo a ragar Japan a minti na 39, yayin da Oluebube Umejiaku ta ฦ™ara ta biyu a minti na 47, wanda ya tabbatar da nasarar Najeriya duk da ฦ™wallon da Japan ta rama daga baya. Shugaba Tinubu ya bayyana nasarar a matsayin abin alfahari ga Najeriya da kuma wani babban ci gaba ga ฦ™wallon ฦ™afa ta mata a Afirka. Ya yaba wa 'yan wasan bisa jajircewa, ladabi, haษ—in kai da ฦ™udurin da suka nuna har suka kai ga lashe kofin. Shugaban ฦ˜asar ya kuma taya masu horas da 'yan wasan, Hukumar ฦ˜wallon ฦ˜afa ta Najeriya (NFF) da Hukumar Wasanni ta ฦ˜asa murnar wannan gagarumar nasara. Ya sake jaddada aniyar gwamnatinsa na ฦ™ara zuba jari a wasannin matasa tun daga tushe, tare da samar da damammaki ga 'yan Najeriya, musamman 'yan mata, domin gano baiwarsu da bunฦ™asa ฦ™warewarsu. Wannan nasara ta Flamingos abin alfahari ne ga Najeriya da kuma dukkan nahiyar Afirka! #ArewaforAsiwaju #A4A
66
90
8
103
1,016
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi kira ga matasan Najeriya da su yi amfani da katin zaษ“ensu (PVC) wajen taka muhimmiyar rawa wajen zaษ“ar shugabannin da za su jagoranci ฦ™asar da kuma makomar da suke fata. Ya jaddada cewa wannan zaษ“e ya shafi makomar matasa, don haka yana da muhimmanci su yi amfani da damar da suke da ita ta hanyar katin zaษ“ensu. #ArewaforAsiwaju #A4A
59
80
9
90
866
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted

90
133
16
165
3,544
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
The good people of Yobe State are truly for Asiwaju! ๐Ÿ”ฅ #ArewaForAsiwaju #A4A
49
102
13
111
1,457
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Thousands of APC supporters took over the streets of Yobe with a peaceful mega rally "Tinubu Must Go Again". Yobe has spoken loud and clear. The people stand with PBAT for 2027. No noise, just solid grassroots power. #ArewaforAsiwaju #A4A
12
14
3
21
1,166
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Yadda aka gudanar da gangamin yakin neman zaben Tinubu/Dikko a ฦ™aramar kukumar Matazu ta jihar Katsina. A yayin gangamin, gwamna Dikko Radda ya yabawa shugaba Bola Ahmed Tinubu bisa matakan da yake dauka domin inganta tsaro a Matazu da sauran sassan jihar Katsina. #ArewaForAsiwaju #A4A
97
127
10
140
1,476
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Akwa Ibom, Sosongo! Jihar Rivers, kun yi kokari kwarai da gaske! Kwanaki biyu ne masu cike da kuzari da aiki! Wane irin tarba ke nan! Wane irin nuna kauna mai ban mamaki! Daga Uyo zuwa Port Harcourt, Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, Uwargidan Shugaban Kasa Oluremi Tinubu, da ni kaina, mun ji dadin karamci, kuzari, da kuma karsashin da mutanenmu suka nuna mana. Abu daya tabbatacce ne: Yankin Kudu-maso-Kudu (South-South) ba ya barin baya! A jihar Akwa Ibom, na ji dadin ganin manyan ayyukan ci gaba da Gwamna Umo Eno ya aiwatar, wadanda suka hada da zuba jari a fannonin hanyoyi, sufurin jiragen sama, da yawon bude ido. Haka kuma, tashar jiragen ruwa mai zurfi ta Ibom (Ibom Deep Sea Port) tana da damar samar da gagarumin ci gaba a fannonin kasuwanci, zuba jari, da samar da ayyukan yi a yankin baki daya. A jihar Rivers, yanayin da aka samu a filin wasa na Adokiye Amiesimaka ya cika da matukar karsashi da kuzari. Na yi magana game da ci gaban da muka samu, kalubalen da suka rage, da kuma damar da muke kokarin samarwa domin matasanmu. Kamar yadda na fada wa mutanenmu a Port Harcourt, zaben shekarar 2027 ya shafi makomar matasanmu da kuma irin kasar da muke gina musu. Ina mika godiya ga Mataimakin Shugaban Kasa Kashim Shettima, Gwamnoni Umo Eno da Siminalayi Fubara, shugabannin jam'iyyarmu, sarakunan gargajiya, da kuma al'ummar jihohin biyu masu ban sha'awa, saboda goyon bayansu da kuma karamcin da suka nuna mana. Akwa Ibom, Sosongo! Jihar Rivers, kun yi rawar gani kwarai! Yankin Kudu-maso-Kudu na Jinjina muku! #ArewaForAsiwaju #A4A
98
125
10
135
1,488
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Gwamna Fubara ya yi alkawarin samar wa Tinubu kuri'u miliyan uku a Rivers Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gode wa al'ummar Jihar Rivers bisa irin goyon bayan da suka ba shi a zaษ“en 2023, tare da neman ฦ™arin goyon bayansu a zaษ“en 2027. Da yake jawabi a babban taron kamfen na APC da aka gudanar a filin wasa na Adokiye Amiesimaka da ke Fatakwal, Shugaban ฦ˜asar ya yaba da yawan jama'ar da suka halarta, tare da jinjina wa sulhun da aka samu tsakanin Gwamna Siminalayi Fubara da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wike. Shugaba Tinubu ya kuma yaba wa Gwamna Fubara bisa nuna dattako da fahimta wajen amincewa da shawarwarin dattawan siyasa da suka taimaka wajen warware rikicin da ya tsakaninsa da magabacinsa. A nasa jawabin, Gwamna Fubara ya yi alkawarin cewa Jihar Rivers za ta samar wa Shugaba Tinubu kuri'u miliyan uku a zaษ“en 2027, tare da tabbatar da cikakken goyon bayansa ga tafiyar Rainbow Coalition karkashin jagorancin Nyesom Wike. Taron ya kuma haษ—a magoya bayan APC da PDP, lamarin da ke nuna haษ—in gwiwar 'yan siyasa daga jam'iyyu daban-daban a jihar domin goyon bayan takarar Shugaba Tinubu. #ArewaforAsiwaju #A4A
82
105
16
118
1,749
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
SEA OF HEADS IN PORT HARCOURT AS RIVERS PEOPLE PLEDGES 3 MILLION VOTES FOR TINUBU โ€ฆBetta Edu, APC PCC Women Directorate Take First Lady Senator Oluremi Tinubu's Grassroots Mobilisation to Communities, Households, millions of women fully engaged across the country. A sea of heads on Saturday filled the 40,000-capacity Adokiye Amiesimaka Stadium in Port Harcourt, Rivers State, as the Rivers people pledged to mobilise three million votes for President Bola Ahmed Tinubu ahead of the 2027 presidential election. President Bola Tinubu, First Lady Sen. Oluremi Tinubu, Vice President Kashim Shettima and wife, senate President, River state APC PCC Coordinator H.E Wike, Governor Fubara and others were welcomed into the stadium with arousing welcome with heavy cheers from the excited crowd in Port Harcourt. The massive turnout, characterised by colourful displays and enthusiastic chants, underscored their determination to strengthen the Presidentโ€™s grassroots support base in Rivers State and boost his re-election prospects. The mobilisation received a major boost as Dr Betta Edu and members of the Women Mobilisation Directorate of the APC Presidential Campaign Council took the First Ladyโ€™s grassroots mobilisation initiative to women in rivers state. They came from communities, market women, and rural households across LGAs in Rivers State. The team also embarked on outreach visits to the hospital in Port Harcourt as part of efforts to deepen engagement with women, children, and vulnerable groups. The initiative, anchored on the Renewed Hope Agenda of President Tinubu and the grassroots mobilisation vision of First Lady Senator Oluremi Tinubu, CON, seeks to expand womenโ€™s political participation and build a formidable support network for the Presidentโ€™s re-election bid. During the outreach, the Women Mobilisation Directorate urged traders, market women, youths, community leaders and other stakeholders to take the Renewed Hope message to the grassroots, stressing that effective mobilisation must go beyond rallies to direct engagement with voters in their homes, markets and communities. Their three-million-vote pledge highlights its resolve to consolidate support for Tinubu in Rivers State, a strategic South-South state. With Dr Betta Edu, Co-Director of the APC PCC Women Mobilisation Directorate, spearheading the medical outreach, supporting grassroots mobilisation and market engagements under the First Ladyโ€™s vision, the campaign is intensifying its grassroots drive through community engagement, household mobilisation and voter sensitisation ahead of the 2027 elections. VICTORY FOR TINUBU/SHETTIMA IS CONFIRMED!
3
3
177

AL'UMMAR YOBE SUN NUNA GAGARUMIN GOYON BAYA GA TINUBU A BABBAR GANGAMIN SIYASA A DAMATURU Al'ummar Jihar Yobe sun fito kwansu da kwarkwatarsu domin halartar babbar gangamin siyasa ta Tinubu Must Go Again 2027 mai taken Jaddada Biyayya, wanda aka gudanar a Damaturu. Dubban magoya baya daga kananan hukumomi 17 na jihar ne suka halarci gangamin, tare da manyan masu ruwa da tsaki a siyasa, jami'an gwamnati da shugabannin jam'iyyar APC, domin nuna hadin kai da goyon baya ga Shugaban ฦ˜asa Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyar APC gabanin babban zaษ“en 2027. #ArewaForAsiwaju #A4A
116
146
10
155
2,057
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
โ€œIkon Allah Sai Kalloโ€ฆ.โ€ โ€œBama Shakkan Yan Ganye! Yan Yobe sunce Tinubu Must go Again #ArewaForAsiwaju #A4A
185
206
33
273
41,000
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Mu abin da muke nema a dan takarar Mataimakin Shugaban ฦ˜asa na ADC shi ne ya zo ya bayar da lissafin yadda yayi โ€œfumigatingโ€ Jihar Rivers. Ya ce yayi fumigating jihar don kada a samu sauro. Amma ko yawan sauro ya ragu? Ko sauro ba sa cizan ku yanzu? Wannan shi ne mutumin da ke cewa kamar yadda yayi โ€œfumigatingโ€ Jihar Rivers, haka zai fumigating Najeriya. Ba mu damu ba, mu abin da muke nema shi ne lissafi. Ku nuna mana inda ginin asibitin ฦ™wararru yake, wanda aka biya $39 miliyan USD, wanda yanzu ya kai sama da Naira biliyan 53. Ku nuna mana ginin Asibitin Cardi B White. Ba na bukatar in ฦ™ara da yawa. 17 ga Janairu ya kusa. Zan tabbatar muku cewa da karfe 11:00 na safe a ranar zabe, za ku ji sun sanar da cewa sun janye saboda an yi magudi. - Minista Nyesom Wike #ArewaforAsiwaju #A4A
90
119
6
135
1,261
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Wasu karin hotuna kenan daga babbar taron Tinubu Must Go Again 2027 da aka gudanar a yau a Damaturu, Jihar Yobe, inda aka ga yadda magoya baya suka halarci taron. #ArewaForAsiwaju #A4A
88
125
11
142
1,981
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Shugaban ฦ˜asa Bola Ahmed Tinubu da uwargidansa, Sanata Oluremi Tinubu, sun dawo Abuja bayan kammala nasarar gangamin yakin neman zaษ“e a jihohin Akwa Ibom da Rivers. #ArewaForAsiwaju #A4A
106
145
10
160
2,238
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
JAMA'A SUN FITO SAHU-SAHU A BABBAR MUJALLAR TINUBU MUST GO AGAIN 2027 A JIHAR YOBE Al'ummar Jihar Yobe sun fito kwansu da kwarkwatarsu domin halartar babbar mujallar Tinubu Must Go Again 2027 da aka gudanar a yau a birnin Damaturu. #ArewaForAsiwaju #A4A
92
143
13
153
2,210
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Dr. Dahiru Muhammed, Shugaban Kwamitin Aiwatar da Canja wurin Fasaha na Shugaban ฦ˜asa, ya kare matakan gyaran tattalin arzikin da Shugaba Tinubu ya ษ—auka, yana mai cewa matakai masu wahala kamar cire tallafin mai suna da muhimmanci don kafa tattalin arzikin ฦ™asa. Ya nuna cewa akwai ci gaba a kwanciyar hankali na tattalin arziki, maโ€™amalolin kuษ—i na ฦ™asa da ฦ™asa, da haษ“aka. Ya jaddada cewa jagoranci mai jaruntaka na buฦ™atar ษ—aukar matakai masu wahala a yau domin samun kyakkyawar makoma ga ฦ™asar. #ArewaforAsiwaju #A4A
89
127
8
142
2,306
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
Real federalism in action! Under President Tinubu, FAAC allocations to states have doubled, empowering governors to develop local infrastructure, pay salaries, and boost local economies. More funds where they belongโ€”at the grassroots! ๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ #ArewaForAsiwaju #A4A
3
8
2
8
83
๐‘ฏ๐‘จ๐‘ญ๐‘บ๐‘จ๐‘ป โ™ก retweeted
"To the youth of Nigeria, this election is about you, itโ€™s not on me. Your future depends on this election." ~President Bola Ahmed Tinubu. Me: Any Nigeria youth who failed to vote for President Tinubu in 2027, will definitely regret it.
2
34
1
40
966