Aminiya (@aminiyatrust) header
Aminiya (@aminiyatrust) profile picture

Sahihin Shafin Jaridar Aminiya. Jaridar Hausa Ta Rukunin Kamfanin Media Trust; Mamallakin Jaridar Daily Trust, Trust TV Da Kuma Trust Radio.

Abuja, Nigeria
Joined July 2014
Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)Photo by Aminiya (@aminiyatrust)
Gwamnatin Jihar Katsina, ta umarci dukkanin Sarakuna da ke faɗin jihar da su riƙa neman sahalewar gwamnati kafin karɓar baƙin ƙasashen waje a fadarsu. Karin bayani: aminiya.ng/gwamnatin-katsina… – at Rijiyar Zaki, Nigeria
203
Matakin na daga cikin shirin gwamnatin Shugaba Trump na rage yawan baƙin hauren da ke zaune a Amurka ba bisa ƙa’ida ba. aminiya.ng/amurka-na-shirin-…
253
Wani sabon salon damfara da ake amfani da sunan bankunan zamani wajen yaudarar jama’a da karɓar lambobin tantance su na BVN da NIN ya ɓulla a wasu sassan Arewacin Najeriya. aminiya.ng/sabon-salon-damfa…
242
Shettima ya kuma bayyana cewa duk wanda ya soki Shugaba Bola Tinubu, za su mayar masa da martani. aminiya.ng/dalilin-da-ba-zan…
275
Ɗan takarar gwamnan Jihar Bauchi a ƙarƙashin Jam’iyyar PDP, Alhaji Usman Adamu Ahmed Suphi, ya ƙaddamar da yaƙin neman zaɓensa a hukumance. aminiya.ng/2027-pdp-ta-%c6%9…
246
An gabatar da kundin manufofin yaƙin neman zaɓen Baba Malam Wali, ɗan takarar gwamnan APC a zaɓen 2027. aminiya.ng/buni-ya-%c6%99add…
1
291
Wata baƙuwar cuta wadda ke feso ƙuraje da matsanancin ƙaiƙayi a jikin ɗan Adam, ta ɓulla a ƙauyen Ondewari da ke Ƙaramar Hukumar Southern Ijaw ta Jihar Bayelsa. aminiya.ng/wata-ba%c6%99uwar…
302
Wata mata ta haifi ’ya mace a tashar motar da ke ƙarƙashin gadar Oshodi a Jihar Legas, bayan naƙuda ta kama ta ba zato ba tsammani a safiyar Litinin. Wasu mata da ke wurin sun yi gaggawar taimaka mata, suka kewaye ta har ta haihu lafiya. Lamarin ya jawo ce-ce-ku-ce a kafafen sada zumunta, inda aka yaba wa matan da suka taimaka mata, yayin da aka soki wasu samari da suka tsaya suna kallon abin da ke faruwa maimakon su ba ta sarari.
2
258
Morocco ta zargi shugaban hukumar ƙwallon ƙafar Senegal, Abdoulaye Fall da yin kamun ƙafa da waɗanda suka saurari ɗaukaka ƙarar. aminiya.ng/kotu-ta-tabbatar-… – at Rijiyar Zaki, Nigeria
1
345
An zarge su da cinikin dabbobin da ƙungiyar Lakurawa ta sato a ƙananan hukumomin Argungu da Augie na Jihar Kebbi. aminiya.ng/dss-ta-gurfanar-d…
1
335
Gwamnatin Jihar Katsina ta sanar da dakatar da Sarkin Daura, Alhaji Umar Faruk Umar, daga gudanar da ayyukan masarauta da tafiye-tafiye har sai an kammala bincike kan zargin cin zarafin wata Baturiya. Wannan na cikin wata sanarwa da ta fito daga Ma’aikatar Yaɗa Labarai da Al’adu ta Jihar Katsina, wacce Kwamishinan Ma’aikatar, Dr. Bala Salisu Zango, ya sanya wa hannu. Sanarwar ta ƙara da cewa tuni gwamnati ta kafa kwamitin bincike domin gudanar da bincike kan zargin wanda ke yawo a kafafen sada zumunta tare da ba gwamnati shawarwari kan matakan da suka dace.
1
362
Malamin ya bayyana cewa shi da ɗaliban nasa sun yanke shawarar tallata Tinubu a Zaɓen 2027. – at Rijiyar Zaki, Nigeria
1
341
Harsasai sun raunata wasu da dama, ciki har da tsohon ɗan Majalisar Dokokin Jihar Delta, Evans Iwurhaire. aminiya.ng/mutum-6-sun-mutu-…
1
344
Gwamnatin Zamfara ta ɗage gangamin yaƙin neman zaɓe a Ƙaramar Hukumar Maru da aka tsara yi ranar Talata. aminiya.ng/mutum-15-sun-mutu…
2
362
Wani ɗan kasuwa, Alhaji Sani Hussaini, ya ce ya yi asarar fiye da Naira miliyan 100 a gobarar da ta auku ranar Lahadi a kasuwar ’Yan Kifi da ke kan titin Zariya a Jihar Kano. Alhaji Sani, wanda ɗaya ne daga cikin waɗanda musibar ta shafa, ya ce yana gida lokacin da wani abokinsa ya kira shi a waya ya sanar da shi tashin gobarar.
1
295
Ghana ta zama ƙasa ta biyu a Afirka da ta lashe gasar, bayan Angola da ta lashe kofin a shekarar 2018. aminiya.ng/yadda-ghana-ta-la…
285
Gadi Eisenkot, ɗan siyasar Isra’ila da ke ƙoƙarin kafa sabuwar gwamnati, ya ce a halin yanzu babu wata barazana ta gaggawa daga Iran da za ta halatta kai mata hari kafin kafa sabuwar gwamnati. aminiya.ng/babu-wata-barazan…
3
332
An tsara wannan gwaji ne domin auna yadda na’urar BVAS ke aiki, tantance hanyoyin tabbatar da masu zaɓe. aminiya.ng/inec-ta-fitar-da-…
1
427
JIBWIS ta ce har yanzu ba a biya malamin diyya ba, duk da ƙoƙarin da ya yi na neman a biya shi haƙƙinsa. aminiya.ng/ana-zargin-%c9%97…
1
359