Allah yace babu dole a addini, ƴan Qungiya kuma sunce dole sai an bi su ko su yaƙi mutum da AK. 😩
لَا إِكْرَاهَ فِي الدِّين
Kabiru Salisu retweeted
An honest question pls , meyasa dukkansu zakuga kammaninsu irin na azzalumai ne , ba Rahama ko kadan a fuskarsu ???
Kabiru Salisu retweeted
Yanda Sahabbai suke kallon Addini da fahimtar su.
Wannan karatu ne wa daliban ilimi.
Allah ya saka da Alkhairi maulana
Kabiru Salisu retweeted
Replying to @_hafsat_paki @kabiru_msd
Ya kwana biyu yana jihadin fadin gaskiya. But some people wouldn’t like it
Tambayar da suke yi da salon izgilanci a kan ya kawo musu ayar da tace a yi sallar gawa da binne gawar ma ya basu amsa tun yana da rai. Bawan Allahn nan ya gama jika muku aiki wallahi. Sannan ya riga yayi aikin da yake son yi kuma ya yi nasara. Ya gama bayyana jahilcinku daga nan har tashin alkiyama.


















