Idan Kana Son Kayiwa Fulani Bayanin Aljanna Cikin Sauki Kace Musu A Cikinta Akwai FANTA Da BURODI,🍞, Nan Zakiji Kabbara😂
Innalillahi wainnailahi rajiun! Death is not the Greatest Loss in Life. The Greatest Loss is what Dies Inside us While we Live.👌We face it all today!!
Both mother and her baby.
Angama cin kazar amarci ango yataɓa amarya tace, A'a saurara malam akan kazar 2k bazaka lalatamin tarbiyya ba.😀😀
1
This is how Hausa girls 🧕 advice each other "Aisha, Ahmad yana sonki, amma sulaiman yanada kudi,💰 habibu kuma yanada hankali🤷
'Yan Mata Ku Kula Sosai🎤
Wani Engagement Din Bakomai Bane Face Subscriptions Domin Ayi Browsing Kyauta.🙄Ku Kiyaye
Ta Kira Shi Tana Wani Kashe Murya “Baby Ansace Waya ta” Yace to Anjima Zanzo na Amshi Charger Dama Tawa ta Qone.😂
1
Legend retweeted
I'm so thrilled to hear that you reached your goal. You inspire by having such ambitious dreams, then putting in the hard work to achieve them. I always knew you could do it, and I'm incredibly proud of you. @Rahma_sadau goes to India 🇮🇳
Ledan Taliya N350, Modu Rice 1k, ledan Maggi N600, Modu Sugar N1500 etc..
Ya Allah Ka da Ka jarbci wani magidanci da kasa ciyar da iyalansa🙏





